Breaking News

Gwamnatin Ondo za ta kashe Naira miliyan 900 kan motocin bus masu amfani da lantarki


Daga: Hauwa'u Maikudi

Gwamnatin Jihar Ondo ta shirya kashe Naira miliyan 900 wajen samar da motocin bus masu amfani da lantarki da wuraren cajinsu, domin rage kuÉ—in sufuri da sauÆ™aÆ™a zirga-zirgar al’umma.

Shirin zai fara da motocin bas guda biyar, tare da kafa wuraren caji a Akure, babban birnin jihar, kafin faÉ—aÉ—a shi zuwa sauran sassan jihar.

Ana sa ran shirin zai taimaka wajen rage kuɗin sufuri da gurɓatar muhalli sakamakon amfani da motocin da ba sa amfani da man fetur.

©️ TNL Hausa

No comments