Kasashe 77, Ban Da Najeriya Sun Fice Daga Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya Yayin Jawabin Netanyahu
Daga Hadi Bawa
Rahotanni daga zauren Majalisar Ɗinkin Duniya sun bayyana cewa ƙasashe 77 suka fice cikin fushin yayin da Benjamen Natanyahu yake yin jawabi. Sai dai kuma tawagar Najeriya, a ƙarƙashin mulkin Muslim-Muslim, ba su fice ba, sun tsaya, sun kasance cikin waɗanda ke yi wa Netenyahu tafi.
Jerin ƙasashen su ne kamar haka:
🔴 Kasashen Larabawa — Kasashe 18
▪️ Siriya
▪️ Falasɗinu
▪️ Jordan
▪️ Lebanon
▪️ Iraki
▪️ Saudiyya
▪️ Qatar
▪️ Kuwait
▪️ Oman
▪️ Yemen
▪️ Masar
▪️ Sudan
▪️ Tunisiya
▪️ Aljeriya
▪️ Libya
▪️ Mauritaniya
▪️ Somaliya
▪️ Comoros
🔴 Asiya da Turkiyya — Kasashe 14
▪️ Turkiyya
▪️ Iran
▪️ Pakistan
▪️ Afghanistan
▪️ Bangladesh
▪️ Indonesia
▪️ Malaysia
▪️ Brunei Darussalam
▪️ Maldives
▪️ Myanmar
▪️ Koriya ta Arewa
▪️ Turkmenistan
▪️ Uzbekistan
▪️ Kyrgyzstan
🔴 Afirka ba ta Larabawa ba — Kasashe 20
▪️ Afirka ta Kudu
▪️ Senegal
▪️ Djibouti
▪️ Angola
▪️ Congo
▪️ Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo
▪️ Laberiya
▪️ Eritrea
▪️ Chadi
▪️ Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
▪️ Madagascar
▪️ Nijar
▪️ Botswana
▪️ Uganda
▪️ Lesotho
▪️ Eswatini
▪️ Equatorial Guinea
▪️ Mozambique
▪️ Namibia
▪️ Kenya
🔴 Latin Amurka da Caribbean — Kasashe 17
▪️ Suriname
▪️ Panama
▪️ Venezuela
▪️ Antigua da Barbuda
▪️ Belize
▪️ Barbados
▪️ Colombia
▪️ Dominica
▪️ Nicaragua
▪️ Peru
▪️ Saint Lucia
▪️ Bahamas
▪️ Bolivia
▪️ Cuba
▪️ Guyana
▪️ Brazil
▪️ Chile
🔴 Turai — Kasashe 6
▪️ North Macedonia
▪️ San Marino
▪️ Slovenia
▪️ Bosnia da Herzegovina
▪️ Spain
▪️ Ireland
🔴 Oceania — Kasashe 2
▪️ Tuvalu
▪️ Tonga
🔴 Jimilla: Kasashe 77


No comments